Latest
Kungiyar fafutukar kafa kasar Yarabawa ta bukaci shugaba Tinubu ya ware su daga Najeriya cikin wata biyu. Sunday Igbohon da Farfesa Akintoye ne suka ba da sanarwar
Kasuwar kayan abinci ta duniya dake jihar Oyo ta yi gargadin daukar matakin ba sani ba sabo kan duk dan kasuwar da aka kama yana boye abinci domin daga farashi
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya goyi bayan samar da 'yan sandan jihohi a kasar nan. Ya ce za a samu tsaro idan aka samar da su.
Gwamnan Ribas ya kuma fuskantar sabuwar matsala bayan da majalisar jihar ta bijirewa umarnin babbar kotuna jihar tare da rattaba hannu kan dokar kananan hukumomi.
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya nuna adawa da kafa ‘yan sandan jihohi da hujjar cewa har yanzu Najeriya ba ta kai ga matakin haka ba.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana nasarar samun bashin da ya kai dala biliyan 2.25 daga bankin duniya. Ministan kudin kasar ya bayyana matakai da za a bi wajen biya
Hukumar manyan asibitoci ta Kano ta bayyana takaici kan yadda KEDCO ya yanke wutar asibitin Imamu Wali ba. Dakta Mansur Mudi Nagoda ya ce za yi yi kokarin gyara
Rahotanni sun nuna cewa wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kai farmaki garin Dutse da ke babban birnin tarayya Abuja inda suka yi garkuwa da mutane 5.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta bukaci jama'a su yi watsi da batun dakatarwar da aka sake yi wa Dakta Abdullahi Umar Ganduje daga jam'iyyar.
Masu zafi
Samu kari