Latest
Yan sanda a kenya sun kama shugaban kamfanin Binance, Najeem Anjarwalla bayan tserewa daga Najeriya. Ana shirin dawo da shi kasar nan domin ci gaba da shari'a
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a wani wurin taro da ke jihar Ogun inda suka hallaka wani malamin jami'ar Babcock tare da sace wasu mutum biyu.
Iyaye da dalibai a Najeriya sun koka a kan cire sharadin cancanta cikin sharudan ba da lamunin karatu da gwamnatin Najeriya ke shirin yi a cikin shekarar 2024
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar Katsina, sun samu nasarar sheke dan bindiga daya da cafke wasu.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, zai yi takarar gwamnan jihar Ondo a karkashin inuwar jam'iyyar APC bayan ya lashe zaben fidda gwani.
Tsohon sanatan Zamfara ta Tsakiya, Sanata Kabiru Marafa, ya caccaki karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, kan sukar da ya yi wa Dattawan Arewa.
'Yan sanda a jihar Sokoto sun yi nasarar kame wasu da ake zargin sun tada tarzoma a wata kasuwar jihar. Wannan na zuwa ne bayan da aka samu bayanan sirri.
Shugaba hukumar yaki da cin hanci a jihar Kano, Muhyi Magaji Rimingado ya bayyana yadda suka gano yadda tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje ya yi badakala.
Real Madrid dai na da maki a teburin gasar kuma za ta iya dorawa kan nasararta a gasar La Liga, yayin da Barcelona ta samu cikas bayan shan kaye a wasanta da PSG.
Masu zafi
Samu kari