Latest
Kungiyar gamayyar jam'iyyun siyasa ta UPPP ta shawarci Shugaba Bola Tinubu ya gargadi hukumar EFCC kan binciken tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello.
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sanar da cewa yanzu haka yana Washington DC tare da wasu gwamnonin Arewa domin halartar taron tsaro da zaman lafiya.
An yada wani rubutu a shafukan sada zumunta cewa gwamnatin tarayya za ta fara biyan albashin ma'aikatan jihohi da kananan hukumomi. An gano gaskiya.
Kwana daya kacal bayan tsohon gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha ya yi murabus daga jam'iyyar PDP, wasu jiga-jiganta takwas sun yi murabus a yau Laraba.
Hukumar da ke kula da zana jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta kama wani mahaifi da laifin rubutawa yaronsa jarabawar UTME 2024 da ke kan gudana.
Hukumar tattara kudin haraji ta jihar Kaduna ta bayyana rufe rassan wanibanki har guda shida a jihar saboda kin biyan gwamnati harajin sama da N14 miliyan
Kasar Saudiyya ta ce ta shirya tsaf domon fara karban mahajjata domin gudanar da hajjin bana. kasar ta fitar da sanarwar ne a yau Laraba da za a fara ayyukan hajjin
Rahotanni sun bayyana cewa kwamishinan shari'a na jihar Ribas wada kuma dan a mutun ministan abuja, Nyesom Wike ne ya yi murabus daga gwamnatin Fubara.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta fara binciken gwamnatin Nasir El-Rufa'i daga shekarar 2015 zuwa 2023. Binciken zai shafi harkokin kudi ne musamman ba da bashi
Masu zafi
Samu kari