Latest
Kana bukatar aikin taimakawa da aikace-aikace a ofishin jakadancin Amurka da ke Lagas Najeriya. Duba albashin da za a biya da ranar rufe neman aikin.
Jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ka ziyarar jaje a jihar Kaduna game da harin bam da sojoji su ka yi kan masu Maulidi a kauyen Tudun Biri.
Dakarun sojoji sun yi galaba kan miyagun yan ta'adda a wata fafatawa da suka yi a jihar Sokoto. Sojojin sun sheke yan ta'adda uku tare da ceto mutanen da suka sace.
Hedikwatar tsaro ta tabbatar da cewa dakarun sojoji sun samu nasarar halaka wasu manyan kwamandojin yan ta'adda mutum hudu a wasu hare-hare da suka kai.
Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja ta yi ram da wasu hatsabiban yan fashi da makami da ta jima tana nema ruwa a jallo, ta bayyana sunayensu gaba ɗaya.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta kammala aiki a gidan dinki. Ta bayyana karara cewa ta shafe tsawon wata guda kafin ta cimma wannan mafarki nata.
Mukaddashin gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya bayar da umarnin kulle asusun kananan hukumomin jihar jim kadan bayan ya hau kujerar mulkin jihar.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta lamushe N20k da saurayi ya aike mata domin ta yi kudin motar zuwa ganinsa a Abuja. Ta ki kai masa ziyarar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci jakadun kasashe uku su maida hankali wajen faɗaɗa kasuwanci da zuba hannun jarida a Najeriya son amfanin kowa.
Masu zafi
Samu kari