Latest
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta dakatar da wadanda ke kiran kansu shugabannin jam'iyyar APC kan sake daukar wani mataki kan Abdullahi Ganduje.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi jimamin rasuwar sanatan jamhuriya ta biyu, Sidi Hamid Ali da ɗan uwan tsohon hadiminsa, Baffa Yola.
Faston da ya yi hasashen duniya za ta tashi a ranar 25 ga watan Afirilun 2024, ya fito ya fadi dalilin da ya sanya hasashen nasa bai tabbata ba. Ya ce addu'a ya yi.
Dan fafutukar kare matasa ya musanta raɗe-raɗin da ke cewa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai zai nemi mulkin Najeriya a zaben shugaban ƙasa 2027.
A Najeriya, ana yawan samun takun-saka tsakanin 'yan siyasa da kuma 'ya'yansu musamman ta bangaren siyasa wanda hakan ke yin tasiri a rayuwarsu ta siyasa.
Hukumar zabe mai zaman kanta a Gombe ta sanar da jam'iyyar APC wacce ta lashe zaben ƙananan hukumomi 11 da na kansiloli 114 da aka gudanar a yau Asabar.
Gwamnan jihar Binuwai, Alia Hyacinth ya gargadi tsoffin gwamnoni a jihar kan tsoma baki a harkokin mulkinsa inda ya shawarce su da su rufe bakinsu.
Yayin da ta shirya dakile matsalar cin hanci da rashawa a Najeriya, hukumar EFCC ta yi sabbin nade-nade da suka hada da darektoci 14 domin inganta ayyukanta.
Kamfanin mai na MRS Oil Plc ya sanar da rage farashin man dizal a dukkanin gidajen mai mallakinsa a fadin Najeriya biyo bayan rage farashi da matatar Dangote ta yi.
Masu zafi
Samu kari