Latest
Za a ji ainihin abin da ya jawo rigima tsakanina da Aisha bayan wakar Dauda Rarara. Hajiya Aisha ta ce yarinyar shagon ce ta bar aiki bayan an yi mata waka.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce sojoji ba za su yi ƙasa a guiwa ba har sai sun ga bayan duk wani nau'in ta'addanci a faɗin ƙasar nan domin zaman lafiya ya samu.
Gwamnatin jihar Legas ta garkame coci-coci guda biyar da wuraren shakatawa akalla guda 19 saboda yawan damun jama'a da ƙara wanda ya sabawa dokokin ƙasa.
‘Yan kasuwa sun bayyana lokacin da ake tunanin daina ganin layi. Legit ta fahimci akwai layin fetur a irinsu gidajen man AYM Shafa da ke garin Zariya.
Wata matar aure mai dauke da juna biyu ta haihu a cikin daji a hannun masu garkuwa da mutane bayan sun sace ta a jihar Enugu. Ta haifi jariri namiji.
Shugabba Bola Tinubu ya bayyana dalilan da ke saka shi daukar tsauraran matakai ko da kuwa 'yan ƙasar za su shiga matsala na wani lokaci domin inganta Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa motoci aƙalla 100 ne ake tsammanin sun ƙone yayin da wasu tankokin man fetur suka fashe kuma suka kama da wuta a jihar Ribas.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda guda bakwai a yayin wani artabu da suka yi a jihar Sokoto. Sun kwato makamai.
Kano ta tsaya cak yayin da ‘dan Sarkin Kano ya auri ‘yaruwarsa diyar Sarkin Bichi. Daya daga cikin 'ya 'yan Sarkin Kano ya nemi auren diyar Sarkin Bichi.
Masu zafi
Samu kari