Latest
Majalisar dokokin jihar Kano ta fara aikin yiwa dokar da Abdullahi Ganduje ya yi amfani da ita wajen tsige Sanusi II kwaskwarima. A yau Talata aka yanke shawarar.
Allah ya karbi rayuwar Pa Sulaimon Atanda Obasa, wanda mahaifi ne ga kakakin Majalisar jihar Lagos, Hon. Mudashiru Obasa wanda ya rasu yana da shekaru 83 a duniya.
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya (NAFDAC) ta gargadi masu ta’ammali da man kara hasken fata mai matukar illa, Caro White.
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya nada mataimakinsa, Aminu Abdulsalam a matsayin Amirul Hajj na Kano a bana yayin da ya yi alkawari ba alhazai kyautar $500.
Yayin da kotu ta gindaya sharuda kan ƴar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya, lauyoyinta sun nuna damuwa kan saɓa umarnin kotu da ta yi tare da sake komawa kafafen sadarwa.
Yayin da kungiyoyin kwadago a Najeriya na ci gaba da fafutukar wasu jihohin kasar nan su biya N30,000 mafi karancin albashi ko su dauki matakin yajin aiki.
Wasu gungun 'yan bindiga haye a kan babura sun kaddamar da mummunan hari kan mutanen kauyen Zurak da ke jihar Plateau a jiya Litinin, an kashe mutane 40.
Yan bindiga sun kai hare hare a yankunan Roro, Unguwan Usman, Rumace da Bassa a karamar hukumar Shiroro. Hakan ya tilastawa mutane da dama gudu daga gidajensu.
Yayin da ake jimamin mutuwar shugaban kasar Iran, Ebrahim Raisi, Amurka ta nuna damuwa kan yadda marigayin ya bar duniya da alhakin mutane da dama.
Masu zafi
Samu kari