Latest
Yan bindiga sun shiga kauyen Dawaki a kusa da Bwari a Abuja, sun ɗauki mutane da dama amma ƴan sanda sun kai ɗauki kuma ana tsammanin sun ceto mutanen.
A jiya Lahadi, shugaban ƙasa, Ebrahim Raisi da wasu manyan jami'an gwamnatin ƙasar Iran suka gamu da hatsarin jirgin sama wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsu.
Wani shugaban matasa, Mr Akinniyi, ya yi bayanin muhmmancin Kwankwaso da Obi su hakura sun dawo PDP domin tsige Bola Tinubu daga mulki a zaɓen 2027.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr Gooduck Ebele Jonathan ya shawarci Gwamna Fubara da Nyesom Wike su haƙura su haɗa kansu idan suna kauna da kishin mutanen Rivers.
Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun jaddada matsayarsu, sun bai wa gwamnatin Najeriya wa'adin ta janye ƙarin kudin wutar lantarkin da ta yi a ƙasar nan.
Manyan kamfanonin siminti irinsu Dangote, BUA da IBETO sun ki amsa kiran da majalisa ta musu domin sauke farashin siminti. Sun tafi kotu neman kariya.
Gwamnatin jihar Kwara ta ce akalla almajirai 158 ne gwamnatin jihar Kwara ta kwashe daga titunan Ilorin tare da mayar da su jihohinsu a cikin shekara daya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Niger ta yi nasara kan bata garin da ke musanyawa mutanen katin cirar kudi na ATM. Suna dauke da katunan ATM 42 lokacin kamensu.
Sarkin Yarabawa Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi ya yi kira ga yarsa sarauniya Adeola Adeyeye kan ta fitar da miji yayin da take bikin cika shekaru 30 a duniya.
Masu zafi
Samu kari