Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Wata kyayyawar budurwa a ƙasar Tanzaniya, ta fito kan tituna ɗauke da allon rubutu tana neman mijin da zai aureta, a cewarta zata ɗauki nauyin komai na auren ta
Kotu a Isra'ila ta haramtawa Yahudawa ibada a Kudus saboda wasu dalilai na rikici da suka gindayo tsakanin Musulmai da Yahudawa a harabar masallacin na Kudus.
Kasar ingila ta bayyana cewa, tuni za ta aika sojojin ta na ruwa zuwa yankuna daban-daban na Afrika domin magance tsalolin tsaro da suka shafi teku da ruwa.
An tabbatar da rasuwar wani mutum bayan mintoci kadan da haduwa da mahaifin sa da ya share shekaru 35 ba su hadu ba. Kamar yadda LIB ta ruwaito, Paul Cowell mai
Mark Zuckerberg ya tafka asarar fiye da $6,000,000,000 cikin sa’o’i kadan da dakatar da kafar, inda ya sauka kasa a jerin masu kudin duniya kamar yadda Vanguard
Binciken da aka gudanar ya tona wa ‘Yan siyasa sama da 300 a kasashen Duniya. Wasu ‘Yan siyasa da ake ji da su za su raina kansu bayan fitowar wannan rahoto.
Wata mata ta bayyana yadda take bai wa mijinta damar kwanciya da mahaifiyar ta da kanwar ta. Madi Brooks ‘yar Amurka ce ta bayyana wa mabiyan ta na TikTok w
Mai hada fina-finan Cartoon, Lars Vilks na kasar Swedin ya gwabza mummunan hatsari duk da ‘yan sanda sun ci gaba da ba shi tsaro tun shekarar 2007 da yaci zara
Za a ji Rade-radin da ke yawo shi ne Dr. Ngozi Okonjo-Iweala za ta bar mukamin WTO. Okonjo-Iweala tace ba ta da sha’awar tsayawa takarar shugaban kasa a 2023.
Labaran duniya
Samu kari