Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Za a ji yadda Sojojin Chadi suke saida makamansu idan sun rasa kudi. Auwal Gambo yace sojojin Chadi suna saida makamansu a kan $20-$30 idan suna neman kudi.
Alkalin babbar kotun Bulawayo, dake Zimbabwe, Justice Maxwell Takuva ya yanke wa saurayi mai shekaru 27 dan asalin Gweru a Zimbabwe shekaru 8 a gidan yari kan h
An haramta wa wanzamai a yankin Helmand kwashe wa mutane gemunsu da saka wakoki a rediyo ko talabijin a shagunan aski da gidajen wanka na haya a gari kamar yadd
'Yan jarida sun yi binciken kwakwaf, sun gano inda gidan radiyon Biafra mallakar Nnamdi Kanu yake. A can ne Nnamdi Kanu ke dura wa gwamnatin Najeriya ashariya.
Ana zargin kamfanin NNPC ya bada kudi domin lashe zabukan 2015 da 2019 a Najeriya. Kungiyoyi sun bukaci ayi bincike kan lamarin, amma NNPC ta musanya zargin.
Wasu shuwagabannin kasashen Afirka kamar Ali Bongo (Garbon), Joseph Kabila (Congo), da Faure Gnassingbe (Togo), sun gaji rigar mulki ne daga wajen mahaifan su.
Yawancin shugabannin Afirka na yanzu suna cikin shearu 70s da 80s. Shugaba Muhammadu Buhari shine na shida a jerin takwas daga cikinsu, yana da shekaru 78.
Shugaban kamfanin Space X da Tesla, Elon Musk da budurwarsa, mawakiya, Grimes sun rabu bayan shafe shekaru uku tare, The Guardian ta ruwaito. Attajirin na duniy
Tsohon shugaban 'yan sandan Taliban yace za su ci gaba da hukunce-hukunce kamar yanke gabobin masu laifi a Afghanistan. Kamar yadda Arise Tv ta ruwaito, Mullah
Labaran duniya
Samu kari