Wani jirgin sama na masu kudi da ya taso daga Kaduna ya yi hatsari a filin jirgin Owerri bayan ya samu matsala a sararin samaniya, NSIB ta ce babu asarar rai.
Wani jirgin sama na masu kudi da ya taso daga Kaduna ya yi hatsari a filin jirgin Owerri bayan ya samu matsala a sararin samaniya, NSIB ta ce babu asarar rai.
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Jamhuriyyar Benin ta samu kanta bayan yunkurin kifar da ita da wasu sojojin kasar suka yi, an daure sojoji.
Wata sabuwar cuta wacce ba a san daga inda ta bullo ba ta isa kasa kasar Brazil wanda hakan ya matukar girgiza masu bincike. An sanya wa cutar suna Yaravirus daga Yara, wacce ta kasance wata aljanar euwa ce mai janye sojoji zuwa k
Nosa Ehimwenman na daya daga cikin ‘yan Najeriya da suke daga sunan kasar nan a kasashen ketare. Ya fara ne a ba kowa ba don mahaifin shi matukin mota tasi ne a Amurka...
An harbe wani matashi a yayin bikin birne kakan shi. An gano cewa matashin yaron dan kwallon kafa ne mai tasowa kuma yana makarantar sakandire ne...
Mutane da yawa kan danganta nasararsu ga wanda suka aura ko kuma suke tare da su a rayuwarsu. Sau da yawa maza na cewa, “A duk lokacin da ka ga namiji ya samu wata nasara ko ci gaba, idan ka duba za ka ga akwai mace a tare da...
Mutane sun sami abin magana a kai a shafukan sada zumunta, bayan Craig Martin ya tura abokinshi ya karbo mishi lambar yabo a garinsa na Johannesburg, bayan ya lashe gasar mutumin da yafi kowa lalaci a duniya...
A cikin karshen maon jiya ne aka samu wasu Sojojin Najeriya da su ka fatattaki wasu ‘Yan Boko Haram a Borno bayan sun buda masu wuta da jirage.
Ana zargin wani Mai gidan haya da lalata da Mai dakin Mawakin Najeriya Eedris Abdulkareem. Jami’an tsaro sun cafke Abdul-Kareem bayan an zarge shi da laifin duka.
Tun a shekarar 1999 ne gwamnatin Najeriya ta hana iyalan marigayin damar taba kudaden da ke asusun ajiyar cikin wata wasika da ministan Shari'a ne wannan lokacin Kanu Agabi (SAN) ya rubuta. Da suke yanke hukuncin, alkalan biyar na
Musulmai a kasar Japan sun kirkiro wani sabon salon ginin Masallaci, wanda suke yi ma lakabi da Masallacin tafi da gidanka, wanda aka kera shi tamkar motar a kori kura, amma da zarar ka shiga sai ka tarar ashe masallaci ne.
Labaran duniya
Samu kari