Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun ayyana kudirinsu na shiga yajin aikin sai baba ta gani a Najeriya a mako mai zuwa. A makon da ya gabata aka far wa shugaban NLC.
Tsohon gwamnan Zamfara kuma karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya zargi Gwamna Lawal da kulla masa makirci don a kwace kujerarsa. Ya karyata zargin rashawa.
Wani bincike da aka gudanar ya nuna yadda gwamnatin tara daga shekarar 2015 zuwa 2023 ta kashe akalla N90bn kan tafiye tafiyen shugaban kasa a jirgi.
Sifeta Janar na hukumar 'yan sandan Najeriya ya sanya dokar takaita zirga-zirga a jihohi uku da za a gudanar da zaben gwamnoni nan da kwanaki hudu.
Ofishin jakadancin Kanada a Najeriya ya ce ya dakatar da ayyukansa a kasar saboda matsalar tsaro. A ranar Litinin ne wani sashe na ofishin ya kama da wuta.
Rahotanni sun bayyana yadda wata mummunar gobara ta tashi a wata babbar kasuwar Samsung a Abuja, har yanzu ba a shawo kanta ba, ana kan yin kokarin kashe ta.
Wani Malamin addinin Kirista ya fadi dalilin da ya sa dan takarar jam'iyyar SDP, Ajaka, ba zai ci zaben gwamnan jihar Kogi ba. A cewarsa, Ajaka ba shi da sa'a.
Mutane sun yi Allah wadai da wani malamin addini da ke ikirarin yana da mu'ujizar warkar da mutane. A wani bidiyo an ga malamin na kokarin warkar da wata gurguwa.
Wata kungiya, New Nigeria Diaspora Movement (CNNDM) ta bukaci Shugaba Tinubu ya yi murabus. Kungiyar ta fadi hakan bayan da kotun koli ta tabbatar da nasarar Tinubu.
Sani Hamza
Samu kari