Sani Hamza
5116 articles published since 01 Nuw 2023
5116 articles published since 01 Nuw 2023
ICPC na binciken batan biliyan 71 daga shirin ba da rancen karatu ga daliban manyan makarantu na asusun NELFUND, inda hukumar ta gayyaci jami'an gwamnati da na CBN.
Gwamna Okpebholo ya ƙara mafi karancin albashi zuwa ₦75,000 ga ma’aikatan Edo tare da ɗaukar sababbin malamai da ma’aikatan lafiya a fadin jihar.
Mummunar gobara ta tashi a kasuwar wayoyi ta Ilorin. An ce wutar lantarki ce ta haddasa gobarar. An dakile wutar cikin lokaci amma rumfuna 10 sun kone.
Gwamnatin Borno ta ce tsananin zafin rana ne ya haddasa tashin gobara a dakin ajiye makamai na barikin sojojin Giwa, ba wai hari ba ne aka kawo daga waje.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) na neman a gyara tsarin zaɓe na ƙasa domin cire wa shugaban kasa ikon naɗa kwamishinonin zaɓe na jihohi (RECs).
Kola Ologbondiyan ya ce yawaitar sauya sheƙar 'yan PDP a yanzu zai shafi APC nan gaba, inda ya bayyana wasu alamomi na rugujewar jam'iyya mai mulkin..
Kungiyar ISWAP ta dauki nauyin kai harin bam a Rann, jihar Borno, inda mutane 26 suka mutu ciki har da mata da yara; wasu sun yi konewar da ba a iya gane su.
Wata babbar kotu a Ibadan ta yanke wa wani matashi, Amos hukuncin shekara 63 bisa laifin damfara ta hannun jari, inda aka same shi da laifi kan tuhume-tuhume 9.
Fitaccen matashin dan siyasa, Musa Azare ya ki karɓar mukamin SSA da gwamnan Bauchi ya ba shi, yana mai cewa zai fi amfani idan ya ci gaba da aikinsa na shari’a.
Sani Hamza
Samu kari