Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa tare da cewa, zai kawo karshen matsalar tsaro kafin ya sauka a mulki a wannan shekarar da ake cikinsa.
Wani matashi ya gamu da fushinn 'yan sanda yayin da aka bayyana ya saci hula da kuma kayan sakawa daga gidan wani dan kasuwa a babban birnin tarayya Abuja.
Makwabta sun sun gano gawar wata mata tare da danta a cikin daki a cikin jihar Kano bayan da aka gano sun mutu har sun fara wari a cikin daki na tsawon kwanaki.
An dakatar da shugaban jam'iyyar APC bisa zargin ya zabi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa da aka yi ranar Asabar.
Wasu matasa sun shiga tasku yayin da suka fasa kofar kantin siyayya na Shoprite a jihar Oyo. An bayyana abin da za ayi musu a yanzu bayan zaman kotu a yau.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa, ba ta tsoron haduwa da Peter Obi a kotu kan batun da ya shafi zaben shugaban kasa na 2023 da yace bai amince da sakamakonsa ba.
An fitar da jerin sunaye 37 na wasu mutum 37 da aka kashe a jihar Nasarawa a lokacin da jirgin sojin saman Najeriya ya yi lugden wuta kan makiyaya a jihar.
Wasu 'yan ta'addan Boko Haram syn bayyana daina aikata ta'adddanci tare da kai kansu ga rundunar sojin Najeriya a jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin kasa.
Jigon jam'iyyar PDP ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa zaben bana ya zo da tsaiko ga dan takarar shugaban kasa na APC a jihar Legas Ya fadi dalilin rasa jihar.
Salisu Ibrahim
Samu kari