Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnan jihar Edo ya gana da shugaba Buhari, lamarin da yasa ake zargin gwamnan na kokarin komawa jam'iyyar APC mai ci. Ya fito ya yi bayani kan batun sauyas he
Rundunar sojin Najeriya ta karyata jita-jita da ake yadawa a yankunan kudu maso gabas cewa, sojojin na kokarin gina rugar Fulani don cimma wani buri a yankin.
A wani labari mara dadi, majiyoyi sun bayyana cewa, wasu gungun 'yan Boko Haram sun afkawa sojoji, inda suka hallaka wasu da dama tare da raunata janar na soji.
Majalisar dattawan Najeriya ta zauna zaman majalisa, ta tattauna kan batun kasafin kudin da shugaba Buhari ya mika a makon jiya na shekarar 2022 da aka sa a gab
Kamfanin WhatsApp ya bayyana bukatar wasu wayoyi 20 su gaggauta sauya zubin kwakwalwarsu saboda su ci gaba da yin WhatsApp. WhatsApp ya bayyana dalilin haka.
Alkalin kotu ya nemi Fami Fani-Kayode da biya kudin tara saboda kin halartar kotu kan zargin da ake masa na yin sama da fadi da wasu makudan biliyoyi, wanda EFC
Rundunar 'yan sanda ta ashwarci 'yan Najeriya da su ba 'yan bindiga hadin kai yayin da aka kama su. A cewar 'yan sanda, hakan ne zai hana 'yan bindigan su cuce
Rundunar 'yan sanda a jihar Imo sun harbe wani matashi tare da fitar da rahoton cewa shi jagoran haramtacciyar kungiyar ta'addanci ce ta IPOB. Shaida ya bayyana
Wani mahaifi ya yi hayar 'yan daba domin su je makarantar da 'yarsa ke karatu domin su lakadawa wani malami duka saboda ya daki 'yarsa saboda damun 'yan aji.
Salisu Ibrahim
Samu kari