Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Rahoto ya bayyana cewa, akwai yiyuwar kamfanin Facebook ya sauya sunansa zuwa wani sunan daban saboda wasu dalilai na kasuwanci. Mun tattaro muku rahoto kan hak
Hakimin wani gari a jihar Yobe, ya hadu fushin gwamna Buni, yayin da ya narkawa gwamnan ashariya cikin rashin mutumci da girmamawa. Ya karbi takardar kora.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da daukar mataki kan ma'aikatan gwamnatin da basu yi allurar rigakafin Korona ba. An sanar da ranar da za hana ma'aikata shiga o
Muhuyi Magaji Rimin-Gado ya nuna damuwa kan yadda wasu mutane ke bibiyarsa bayan da aka sake zarginsa da rashawa. Ya ce yana tsoron abin da zai faru dashi.
Wasu 'yan bindiga sun je coci, sun hallaka wani mutum da ke bauta a ciki. A halin yanzu ana ci gaba da bincike don tabbatar da an gano wadanda suka yi aika-aika
Rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC yayin da aka rantsar da 'yan wani tsagi bayan gudanar da zabe da taron gangami a makon da ya gabata a jam'iyyar ta APC a kas
Mafarkin gyara wutar lantarki na gushewa yayin da gwamnati ta ware biliyoyi na sayen janareta da mansa inda kuma aka ware wasu miliyoyi 650 domin aikin wutar Ma
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana fusatarsa ga yadda 'yan bindiga ke ci gaba da kai hari kan Najeriya da basu ji ba basu gani ba a fadin kasar nan.
Mukaddashin Kwanturola janar na hukumar shige da fice ya kame jami'ansa da kokarin aikata barna akansa. Sun nemi ya basu kudi cikin rashin sani basu san shi ban
Salisu Ibrahim
Samu kari