Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Farashin man fetur na shirin tashi, lamarin da ya kai ga samun karancin man ababen hawa a jihar Kano. Matafiya sun makale a wasu sassa daban-daban na jihar Kano
Jihar Anambra - Mabiyanmu su sani, wannan sakamakon abinda ma'aikatan INEC suka sanar ne bayan kammala kirge a kowani rumfar zabe kuma wakilanmu sun shaida.
Bayan nada Dr Pantami matsayin Farfesa an samu cece-kuce, lamarin da ya kai ga wasu ke ganin hakan ba gaskia bane. A bangaren jami'ar, ASUU sun gudanar da binci
Duk da cewa an yi zaben gwamna cikin lumana, amma an samu tseko a wasu yankunan jihar. Wani jami;i ya bayyana yadda yasha dakyar a hannun wasu fusatattun mutane
Kungiyar Miyetti Allah ta roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda. Ta ce basu da wani amfani ga kasar ko kadan sai cut
Charles Soludo, dan takarar gwamna a jam'iyyar APG ya lashe zabe a karamar hukumar Anaoucha, wacce nan ne mahaifar uku daga cikin 'yan takarar gwamna a jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta dage zaben gwamna a wata karamar hukuma yayin da aka samu baraka. A halin yanzu an sanar da ranar da za a ci gaba da zaben.
Hukumar INEC ta bayyana cewa, an samu wani jami'in INEC da ya tsallake rijiya ta baya da sakamakon zaben da bai wuce sama da 40 a wata karamar hukuma a Anambra
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce ta karbi akalla sakamakon kananan hukumomi 19 cikin 21 na jihar Anambra. A halin yanzu ana ci gaba da sanar da sakamakon zabe
Salisu Ibrahim
Samu kari