Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta dage zaben gwamna a wata karamar hukuma yayin da aka samu baraka. A halin yanzu an sanar da ranar da za a ci gaba da zaben.
Hukumar INEC ta bayyana cewa, an samu wani jami'in INEC da ya tsallake rijiya ta baya da sakamakon zaben da bai wuce sama da 40 a wata karamar hukuma a Anambra
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce ta karbi akalla sakamakon kananan hukumomi 19 cikin 21 na jihar Anambra. A halin yanzu ana ci gaba da sanar da sakamakon zabe
Hukumar INEC ta tabbatar da sace akwatunan zabe a wasu rumfuna a zaben da ya gudana a jihar Anambra jiya Asabar. An bayyana sunan karamar hukumar da hakan ya fa
Hukumar NYSC ta koka kan yadda gwamnati ta ware makudan kudade don cin abinci a gidajen yari, yayin da aka ware dan kadan ga 'yan bautar kasa a fadin kasar.
Darakta janar na hukumar NYSC ya ziyarci jihar Anambra domin ganewa idonsa abubuwan da ke faruwa na kokari da gudunmawar 'yan bautan kasa a zaben gwamnan jihar.
Rahoton da muke samu ya bayyana mana cewa, an ceto malaman jami'ar Abuja da aka sace a ranar Talata da ta gabata a gidanjensu mallakar jami'ar ta Abuja a Najeri
Wasu batagari sun yi kutse a shafin yanar gizo na gwamnatin jihar Delta, sun fara damfarar masu neman aikin gwamnati. Sun sanya kudin mayar da fom har N8,500.
Shugaba Buhari na Najeriya ya ce zaj kafa tarin cike gibin kayayyakin more rayuwa kafin ya sallami kujerar shugabancin kasar a zabe mak zuwa. Ya ce aiki ne da b
Salisu Ibrahim
Samu kari