Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
A tarihi an samu wasu M mata wadanda dalilai suka sanya su barin kasashensu domin su ci gaba da zama a kasashen Afrika masu yawan albaratun kasa da mutane.
Wata gobara ta kama a jihar Legas bayan da wani gini ya ruguje. An ruwaito cewa, matasa fusatattu sun far wa masu kashe gobarar daga hukumar kashe gobara..
Tsohon gwamnan jihar Jigawa ya yiwa APC wankin babban bargo, inda ya siffanta jam'iyyar da cewa, ita juya ce ta gagara haifar wani abu mai amfani tun hawarta mu
Gwamnan jihar Legas ya isa wurin da wani katafaren ginin bene mai hawa 22 ya ruguje a jihar Legas domin ganewa idonsa abinda ya faru na rugujewar ginin benen.
'Yan tawaye sun bayyana shigowa babban birnin Addis Ababa, lamarin da ya kai ga 'yan kasa tserewa zuwa wasu wurare a kasar Habasha daga baban birnin na Addis
Gwamnan jihar Delta ya bayyana irin shirin da PDP ta yi don karbe mulki a mulki a shekarar 2023 yayin babban zabe. Ya ce za ta ceto 'yan Najeriya daga APC.
A yau ne sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar III ya cika shekaru 15 a karagar mulki tun bayan nada shi a ranar 2 ga watan Nuwambar shekarar 2006.
An samu labarai kan rugujewar wani gini mai hawa 22 a jihar Legas. Amma ba wannan ne karon farko da haka ta faru ba, an samu faruwar haka sau da yawa a kasar na
Majalisar jihar Imo ta tsige mataimakin kakakin majalisar bisa wasu dalilai. Rahotannin da muke samu sun bayyana cewa, majalisar ta zauna zama inda aka samu rin
Salisu Ibrahim
Samu kari