Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Mark Zuckerberg mai kamfanin Facebook da ya kaura zuwa Meta ya mallaka wasu kamfanoni 5 da suka kasance kishiyoyinsa. Kamfanin Meta ne ya mallaki kamfanonin yan
Rikicin siyasa a jihar Gombe ya kara kamari yayin da sanata Goje da gwamna Inuwa suka samu sabanin siyasa. 'Yan APC a jihar sun batr jam'iyyar saboda rikicin.
Wasu 'yan bindiga sun farmaki wasu manoma a jihar Kogi, sun hallaka mutum daya tare da sace wasu da dama daga cikinsu. A halin yanzu ana ci gaba da bincike.
Mazauna a jihar Zamfara sun shiga damuwa, yayin da suka bayyana yadda 'yan bindiga suka addabe su, suka kuma kakaba musu harajin dole ko su kone gonakinsu.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kame wani babban jami'in kungiyar IPOB. An kame shi dauke da makamai da wasu takardun da suke da alaka da aikata laifuka na IPOB
Yan majalisar dokokin jihar Filato zasu zauna zaman sulhu a tsakaninsu. A yau Alhamis ne ake sa ran zasu kawo karshen rikicin da ya barke tsakaninsu har aka
Gwamnan jihar Nasarawa ya bayyana dalilin sa yasa APC bata gaggawa akan abubuwan da suka shafi aikin jam'iyya da kuma jagorancinta. Ya ce APC bata shirya faduwa
Gwamnan Kano da na Katsina sun kai ziyarar jajantawa ga iyalan wadanda rugujewar bene ya shafa a Legas. Sun kuma kai ziyarar jajantawa ga gwamnan jihar Legas.
Wata sabuwar kungiyar tsageru ta fito a jihar Ribas, ta kai hari wani gidan mai a jihar bayan da ta ba kamfanin man fetur din wa'adin wasu kwanaki don biyan buk
Salisu Ibrahim
Samu kari