Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya bayyana cewa, yanzu kam ya warware daga annobar Korona da ya kamu da ita a baya. Ya yi addu'o'i ga mutane
Tsohon shugaban kasar Gambia zai fuskanci fushin doka a kasar bayan da aka zarge shi da hallaka wasu 'yan Najeriya bakin haure da suka shigo kasar a mulkinsa.
Majalisar dinkin duniya ta shawarci kasashen duniya kan cewa ya kamata su shirya tsaf domin tunkarar sabuwar annoba wacce ba ta Korona ba. Ya ce kowa ya shirya.
An shafe shekaru shida ba a zaben kansiloli a jihar Katsina saboda wata matsalar siyasa da aka samu. Amma yanzu gwamnati ta ce ta amince za a yi zaben nan kusa.
Tsohon gwamnan jihar Imo ya tono sirri, inda yace babu wasu 'yan bindiga da ke kashe mutane a jihar Imo, kawai 'yan sanda ne ke aikata hakan daga gidan gwamnati
Wani bidiyo da Legit ta samo ya nuna wani dan sanda yayin da yake rabawa matafiya buhunann shinkafa, lamarin da ya haifar da cece-kuce a kafar Instagram a kasar
Ministan sadarwa a NAjeriya ya bayyana hanyoyin da ya kamata a bi domin kara habaka harkokin fasahar zamani a kasar. Ya ce Korona ta taimaka sosai a wannan batu
Jami'an rundunar hukumar kwastam ta yi babban kamu inda aka mika mata wasu makudan kaya na kakudan kudade a Seme na jihar Legas daga jamhuriyar Benin a gaba
Ministan Buhari ya yi kaca-kaca da akidar tsundumawa yajin aiki da likitocin Najeriya ke dashi a halin yanzu. Ya ce babban aikinsu shi ne kare rayuka a farko.
Salisu Ibrahim
Samu kari