Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Sanata Shehu Sani ya sanya farin ciki a fuskokin jami'an tsaron kan hanya a jihar Kaduna yayin bikin Kirsimeti. 'Yan Najeriya da dama sun yi martani kan wannan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi tafiye-tafiye zuwa wasu kasashen duniya kama daga duba lafiyarsa zuwa wasu taruka masu muhimmacin gaske. Ga jerinsu. m
Wata kwamishina a jihar Zamfara ta hakura ta aje aikinta, ta kuma yanke shawarar komawa Imo domin a ba ta matsayin kwamishina a jihar. Ta bayyana dalilin haka.
Majalisar dokokin jihar Imo ta tsige wasu 'yan majalisu guda uku bayann da suka dauke kafa da halartar zaman majalisa ga kuma babban aiki a gabansu na gwamna.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna sun bayyana cewa, an ceto wasu mutane 48 da 'yan bindiga suka sace a sa'o'i kadan a wani yankin jihar Kaduna kan hayar Kano.
Gwamnati a Najeriya ta bayyana yiyuwar fara amfani da sabuwar lambar shaida maimakon shaidar NIN da ake dashi. NIMC ta yi bayani kan wannan shirin na gwamnati.
Hukumar Hisbah ta sake magntuwa kan batun gayyatar iyayen shatu Garko domin a tattauna dasu kan abin da ta aikata na shiga gasar kyau a wannan shekara ta 2021.
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da 'yan kasuwa a hanyar Birnin Gwari. Sun sace 'yan kasuwan ne a kan hanyarsu ta zuwa Kano kamar yadda majiyoyi suka shaida.
Sanata Shehu Sani ya bayyana ra'ayinsa ka yadda Hisbah a Kano ta bayyana cewa za ta gayyaci iyayen sabuwar sarauniyar kyau, Shatu Garko domin su tattauna batunt
Salisu Ibrahim
Samu kari