Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Kungiyar 'yan Arewa su roki Buhari, sun ce don Allah ya tuna da alkawarin da ya dauka ya kuma cika a shekarar nan ta 2022. Sun ce ya kamata ya kawo sauyin tsaro
Sojoji sun harba rokoki kan sansanin 'yan bindiga a jihar Zamfara. An hallaka wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga a yayin wannan harin da sojoji suka kai.
Kungiyar dalibai musulmi ta MSSN ta fusata da yadda wasu bata-gari ke tauye wa musulmi 'yancin sanya hijabi a makarantun kudu maso yammacin Najeriya a yanzu.
An samu sabani tsakanin dangin amarya da ango kan wani lamari da ya taso cikin gaggawa. An ce iyayen amarya sun ta da bore bayan ganin yadda gidan ango yake.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana dakarun sojojin Najeriya suka hallaka 'yan ta'addda sama da 1000 a Najeriya, tare da adadin mutanen da aka ceto da kuma 'yan ta'ad
Kungiyar 'yan Arewa sun dawo daga rakiyar mulkin Buhari sun ce gwara mulkin Jonathann akan na Buhari. Sun kuma koka kan yadda kasar ke ci gaba da dagukewa a yan
Kotu a Abuja ta bayyana matsayar ta na hana wasu ma'aikata shiga ofis ciki har da wasu manyan jami'ai saboda sun yi makaran zuwa aiki da sanyin safiya. Sun fusa
Tsohon ministan jiragen sama, Femi Fani Kayode ya siffanta yadda 'yan Najeriya suka damu da harkokinsa. Ya ce komai yayi 'yan Najeriya suna kallo suna kuma bib
Duniyar crypto ta shaida faruwar munanan abubuwa na asarar kudade. A wannan shekarar, 'yan crypto sun yi asarar triliyoyin nairori saboda rashin satar kudi.
Salisu Ibrahim
Samu kari