Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Diyar sarauta ta bakunci lahira yayin da wasu 'yan bindiga suka shiga har gida suka bindige ta. Har yanzu ba a gano wadanda suka yi mummunan aikin nan ba tukuna
Majalisar dattawan Najeriya ta zauna a yau dinnan, ta yi watsi da bukatar da shugaba Buhari ya mika majalisa domin gyara dokar zabe ta 2022. An bayyana dalilin.
Tawagar ministocin Buhari ta yi hadari, ana fargabar 'yan sanda hudu sun mutu a wurin hadarin. Rahoto ya bayyana yadda hadarin ya faru a wani yankin jihar Delta
Jam'iyyar APC ta fitar da jerin jadawalin inda ta mika kujerun shugabancin jam'iyya a matakin shiyyoyi na jam'iyyar ta APC. Mun kawo muku jerin shiyyoyi da kuje
Gwamnan jam'iyyar APC da kotu ta ce ta kora saboda komawarsa APC daga PDP zai kai kara kotu. Ya rubuta doguwar kara da ke kalubalantar umarnin kotun tarayya.
Majalisar dattawan Najeriya ta magantun kan bukatar a ba 'yan fursuna damar kada kuri'a a zaben 2023 mai zuwa. Majalisar ta bayyana dalilai da tsarin mulki.
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Kano ya nemi jiga-jigan PDP su lallabo Kwankwaso matukar suna son PDP ta ci gaba da samun karbuwa a jihohin Arewacin Najeriya.
Wata kungiya mai zaman kanta ta bayyana damuwarta game da yadda gwamnatin Gombe ke amfani da yara da sunan siyasa. Wannan lamari ya jawo mutuwar daliba a jihar.
Wata matashiya mai shekaru 16 ta fada rijiya, jami'an kwana-kwana sun yi kokarin ciro ta daga rijiyar amma aka samu tuni ta riga da mutu a ciki. Sun bayyana
Salisu Ibrahim
Samu kari