Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya mika sakon gaisuwa da taya murna ga Tinubu yayin da cika shekaru 70 a duniya. Ya bayyana haka ta bakin hadiminsa a Abuja.
Wani labari mai daukar hankali na dattijon da ya samu takardar kammala sakandare bayan tsawon jira na fiye da shekaru 80, Merrill Pittman Cooper ya bar ba muta
Labarin da muke samu daga jihar Neja na bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun kai mummunan hari jihar Neja, sun sace fasto tare da wasu mutane 44 a yankin...
Idan baku manta ba ana tuhumarsu da laifukan da suka shafi harkallar muggan kwayoyi tare da wasu mutane biyar, The Nation ta ruwaito. An ba da dalilin hana beli
Ya zuwa yanzu dai ana ci gaba da kai ruwa rana kan batun Abba Kyari da zargin da ake masa tare da wasu jami'ai kan kulla harkallar miyagun kwayoyi da dai sauran
Kungiyar ta koka da cewa, hakan kamar killace musulman duniya ne da samun kusanci da ubangijinsu kasacewar sallar ta Tarawih na kara shajja'a musulmai da dama.
Fashewar da ta faru da misalin karfe 10 na dare a jiya Labahdi 27 ga wata ta haifar da tashin hankali da hargitsi a tsakanin mazauna yankin, inji rahoton Punch.
Sanata Orji Kalu ya yada wani bidiyo da ke nuna lokacin da yake buga wasan dara tare da sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adamu tsohon gwamnan jihar Nasaraw
Fitacciyar kungiyar addinin Islama a Afrika, JIBWIS ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da masu ruwa da tsaki kan ci gaba da yajin aikin da ASUU ke yi.
Salisu Ibrahim
Samu kari