Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi a hanyarsa ta komawa gida daga filin jirgi. Wannan lamari dai ya yi sanadiyyar mutuwar wasu jami'ansa biyu a motar.
Ahmed Musa dai ba zai daina ba da taimako ga masu bukata, don kuwa ya gina wata makarantar zamani a garin Jos; wani yanayi na musamman da ya girgiza jama'a.
Hukumar ta kara da cewa akwai sama da cibiyoyi 150 a kasashe 40 na waje domin yin wannan rajista ta NIN. An fara rufe layukan jama'a saboda rashin lika NIN dins
Wani dattijo ya ba da mamaki yayin da ya dauki jikansa ya danna a bikiti ya ci gaba da tafiya dashi a cikin kantin siyayya. Jama'a da dama sun yi martani kan wa
Jam'iyyar PDP a Zamfara ta ce ta lura da yadda 'yan APC ke cikin damuwa tun bayan gudanar da babban taron jam'iyyar a watan Maris. Ta ce a shirye take ta karbe
Gwamnonin Najeriya za su gana da juna a Abuja domin ganin an samu mafita ga matsalolin tsaro da suka addabi Najeriya. An ce za sau yi ganawar ne a ranar Juma'a.
Wani fasto ya rigamu gidan gaskiya yayin da yake ci gaba da caccakar matsafa a cikin coci. An ga lokacin da ya yanki jiki ya fadi matacce yana tsaka da magana.
Rundunar sintiri ta sama ta rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fara aikin sintiri da sa ido a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna domin dakile harin 'yan bindiga.
Ana zargin wasu 'yan bindiga za su kai hare-hare babban birnin tarayya Abuja, don haka aka dasa jami'an tsaro da yawa domin dakile mummunan hari a birnin...
Salisu Ibrahim
Samu kari