Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Rahoto ya bayyana cewa an kashe wasu mutane da ba a tantance adadinsu ba a wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a karamar hukumar Orlu ta jihar Imo; kudanci.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Sanata Chris Ngige ya bukaci malaman jami’o’in na ASUU da ke yajin aiki da su duba halin da dalibai da iyaye ke ciki.
Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa, ya ce a yanzu da 'yan Najeriya na kallon jam'iyyar PDP a matsayin fata daya tilo a garesu duba da yanayin kasar..
Aniyar wata kungiya mai kiyayya ga Musulunci na kona kwafin mushafin Al-Qur'ani a bainar jama'a ya haifar da mummunan artabu da masu zanga-zanga a Sweden...
Wasu ‘yan ta’adda masu yawan gaske a kan babura da ke wucewa ta Kapana, cikin karamar hukumar Munya a ranar Asabar, 16 ga watan Afrilun wannan shekarar....
Dariye da Nyame dai na zaman gidan kaso ne a gidan yari a Kuje da ke Abuja, biyo bayan hukuncin da kotuna ta yanke musu kan badakalar kudi yayin da suke mulki.
Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya karu da 15.92% A cikin watan Maris din 2022, kamar yadda wani rahoto da Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar
Masallacin Al-Aqsa mai tsarki ya kasance cibiyar tarzoma tsakanin Isra'ila da Falasdinu, kuma an sha samun tashe-tashen hankula a lokuta masu tsawo ya zuwa yanz
Gwamnatin tarayya ta bude kafar tattaunawa da ‘yan ta’addan da suka yi garkuwa da fasinjoji sama da 60 a cikin wani jirgin kasa mai zuwa Kaduna daga Abuja.
Salisu Ibrahim
Samu kari