Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
A yayu Litinin, 6 ga watan Yunin 2022 ne jam'iyyar APC ta ke gudanar da zaben fitar da gwani cikin 'yan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC mai mulki.
Wani bidiyon da ya yi yawo a shafukan sada zumunta ya nuna lokacin da dan takarar shugaban kasa a APC kuma gwamnan Kogi ya yi wani abin da bai dace ba ga Adamu.
A zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC da ke gudana a dandalin Eagle Square da ke Abuja, ‘yan takara 14 ne ke cikin jerin wadanda ake kasa
Ana kyautata zaton Osinbajo ne kusa da tsohon gwamnan Legas Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a cikin ‘yan takara 23 da ke neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iy
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Yahaya Abdullahi ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kebbi ta Arewa maso yammacin kasar nan
Daya daga cikin wakilan jam'iyyar APC na Jigawa Alhaji Isah Baba Buji ya rasu yayin da yake wurin taron zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam'iyyar a Abuja.
Gwamnan jihar Kogi, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, ya sha alwashin ba zai sake ya janyewa wani dan takara a zaben fidda gwani na shugaban kasa
'Yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC daga yankin Kudu maso Gabas sun rubuta wasika zuwa ga shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), domin
APC ta dare kan yunkurin da ake yi na yin magudi a jerin sunayen deliget-deliget na zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa da ke gudana a wannan rana.
Salisu Ibrahim
Samu kari