Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
A halin yanzu dai shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC na yankin Arewa a fadar gwamnati dake babban birnin tarayya wato Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin din nan ya bayyana cewa ba shi da wani wanda ya zaba ya gaje shi a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC da za a yi
Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta ce ta ceto tare da kashe gobarar da ta tashi a wata babbar mota makare da buhunan siminti a yankin Nsukka na jihar Enugu.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya dura jihar Ondo domin jajantawa iyalan wadanda aka kashe a wani
Wasu tsageru da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne a safiyar ranar Litinin sun kai hari a jerangiyar gidaje na Gwarinpa da ke babban birnin tarayya, Abuja.
Sama da kwamfutoci 100 ne suka lalace a wata gobara da ta tashi a Sashen Kwamfuta na Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Zaria a Jihar Kaduna, rahoton Daily Trust.
Bola Tinubu, tsohon gwamnan Legas da ke neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya ce ba zai yiwu ba ya raina shugaban kasa Muhammadu Buhari na Na
Wasu 'yan a mutun tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a ranar Juma’a sun yiwa hedikwatar jam’iyyar APC kawanya, inda suka bukaci a dauke shi a tikin 2023.
Tambuwal ya janye daga takara ne a ranar Asabar din da ta gabata, ya kuma bukaci magoya bayansa da su zabi Atiku Abubakar, wanda a karshe ya zama dan takarar sh
Salisu Ibrahim
Samu kari