Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
A yau ne aka tashi da labari mai daukar hankali, babban jojin Najeriya, mai shari'a Tanko Muhammad ya yi murabus daga aikinsa sabida wasu dalilai masu karfi.
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Imo sun ce sun kama daya daga cikin wadanda ake zargi da kashe jigo a jam’iyyar APC, Ahmed Gulak, kamar yadda gidan talabijin na C
Ma’aikatar kwadago da samar da ayyukan yi ta tarayya ta yi karin haske kan rashin gayyatar kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) taron da aka yi ranar Alhamis a fada
Rundunonin tsaron Najeriya sun yi nasarar fatattakar mafakar 'yan ta'addan IPOB a jihar Anambra ta yankin Kudu maso Gabashin Najeriya da ke ta da kayar baya.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce rikicin da ya dabaidaye ‘yan majalisar dattawa na jam’iyyar APC ya shiga rudani, kuma ana ta tattaunawa a kai
Rahotanni sun ce an kashe mutane uku tare da yin garkuwa da wasu da dama daga yammacin ranar Asabar zuwa safiyar Lahadi a kauyen Kombo da ke gundumar Kusherki a
Jam'iyyar NNPP ta samu karbuwa a jihar Borno, kamar yadda shugabanta ya fada, kuma ta samu akalla mambobi miliyan biyu da za su kada kuri'u a zaben 2023 mai zuw
Jigo a siyasar yankin Kudu maso yamma Gabashin Najeriya ta yi bayani, ta ce kada a bata kuri'a wajen zaban dan takarar jam'iyyar PDP Atiku Abubakar saboda dalil
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta yi watsi da batun zabo shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan a zaben fidda gwani na sanatan Yobe ta Arewa....
Salisu Ibrahim
Samu kari