Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Gwamna Simon Lalong na jihar Filato a ranar Laraba ya soki Kiristocin da ke adawa da amincewarsa ta zama babban daraktan yakin neman zaben shugaban kasa na APC.
Al'amuran siyasa a jihar Sokoto na kara canzawa gabanin babban zaben badi. Jam’iyyar PDP mai mulkin jihar ta rasa wasu ‘ya’yanta zuwa jam’iyya mai mulki kasa.
Bayan wasu sauye sauyen tsare-tsare, jam’iyyar APC ta bayyana shirin fara gangamin yakin neman zaben shugaban kasa a ranar 28 ga watan Satumba na wannan shekara
Wani jami'in diflomasiyya kuma marubuci dan kasar Zambia Anthony Mukwita, ya dawo kasarsa kwanan nan bayan ya kwashe kusan shekaru goma yana tangaririya a waje.
Dakarun Bataliya ta 195 na Operation Hadin Kai, sun cafke wasu mutum 7 da ke jiglar kaya ga 'yan ta'addan Boko Haram a wajen Maidugiri, babban birnin Borno.
Wike ya bayyana haka ne a wajen bikin kaddamar da titin Ogbunuabali-Eastern Bypass wadda wani jigon jam’iyyar APC Sanata Aliyu Wamakko ya halarta a jiharsa.
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) a shekarar 2020 a kididdigar kiwon lafiya ta duniya ta nuna cewa adadin rayuwar 'yan Najeriya ya kan kai 62.6 har zuwa mutuwarsu.
Majalisar wakilai ta gayyaci ministar kudi, kasafi da tsare-tsare ta kasa, Hajiya Zainab Ahmed domin ta gabatar da dukkan takardun da suka shafi batun tallafin
Yayin da ake ci gaba da ganin tabarbarewar tsaro a kasar nan, babban hafsan sojin kasa, Janar Lucky Irabor ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa za a yi zaben 2023.
Salisu Ibrahim
Samu kari