Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Rahoton da muke samu daga jaridar Daily Trust ya ce, wasu tsagerun 'yan bindiga sun tare hanyar Birnin Gwari zuwa Funtua a karamar hukumar Birnin Gwari, Kaduna.
Kungiyar dalibai ta Najeriya (NANS) ta mika kokenta ga shugaban kasa manjo Muhammadu Buhari mai ritaya da ya yi hakuri ya kawo karshen yajin aikin kungiyar ASUU
Hukumar gudanarwar jami'ar jihar Gombe (GSU) ta kira dukkan malaman ta bukaci dukkam ma'aikatanta dake hutun karatu da su gaggauta dawowa bakin aiki cikin mako
A ranar Litinin ne wata kotun Dei-Dei dake Abuja, ta yanke wa wani matashi mai shekaru 21, Joshua Geoffrey, hukuncin daurin shekaru uku a magarkama, bayan kama.
Hassam Jimoh, wani magidanci dan shekara 55, Hassan Jimoh, ya nemi kotu ta kori matarsa Silifat Salawuddeen daga gidansa bayan ya sake ta amma ta ki tafiya
A rahoton da muke samu, an ce kwamishinan tsare-tsare da raya birane na jihar Legas, Dakta Idris Salako ya ajiye aikinsa sakamakon yawaitar rugujewar gine-gine.
Shugaban kungiyar kiristoci ta Najeriya (CAN), Dr Daniel Okoh, ya shaewarci shugabannin kiristoci a fadin Najeriya da su kauracewa batun da ya shafi siyasa.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya bayyana asalin dalilin da ya sa ba zai taba iya sace kudin gwamnati ba ko da kuwa a wani hali yake.
Jim kadan bayan tsige kakakin majalisar dokokin jihar Ogun Olakunle Oluomo, hukumar EFCC ta shigar da wasu tuhume-tuhume 11 kansa tare da wasu mutum uku...
Salisu Ibrahim
Samu kari