Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Awanni 48 kafin fara gangamin kamfen na PDP, rikici ya sake barkewa a jam'iyyar kan yadda aka kashe kudin foma-foman da PDP ta siyar gabanin zabukan fidda gwani
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta gargadi 'yan Najeriya game da amfani da ababen kwalliya da sinadarai masu hadari wajen kwailin.
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar kula da jami'o'i (NUC) ta umarci shugabannin jami'a da su gaggauta bude makaranta kana dalibai su koma karatu a yanzu...
Mun samu labarin cewa, wani yaro mai shekara 10 ya nutse a ruwa a karamar hukumar Buji ta jihar Jigawa a ranar Asabar 26 ga watan Satumba na wannan shekarar.
Fantamawar rayuwa da mallakar jirgin hawa domin more rayuwa na daya daga cikin abubuwan da ake gani a matsayin tumbatsar dukiya a duniya, a Najeriya ma bata.
Wani balaraben kasar Saudiyya ya bayyan kadan daga rayuwarsa, ya ce ya yi aure sau 53 cikin shekaru 43, kuma ya fadi darasin da ya koya daga yawan aure-aure.
Wata matashiya mai shekaru 18 ta zaman zugum yayin da ta yi bikin cika shekara amma babu wanda ya hallara, an ga dakin taron babu kowa a cikinsa a wani bidiyo.
Rahoton da muke samu daga kafar labarai ta BBC Hausa ya ce hargitsi ya tashi a asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi yayin da aka sace jariri.
Jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta fara gudanar sabon zaben fidda gwanin gwamna gabanin babban zaben 2023 mai zuwa badi, Channels Tv ta ruwaito a yau Juma'a.
Salisu Ibrahim
Samu kari