Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ya ce dakarun tawagar Operation Hadin Kai ta yi nasarar kawar da 'yan ta'adda sama da 36 a ayyuka daban-daban ta sama a yankin Arewa
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto, ya maye gurbin takwaransa na jihar Ekiti, Kayode Fayemi a shugabancin kungiyar gwamnonin Najeriya, Punch ta ruwaito.
Hukumomi a jihar Gombe sun ayyana barkewar cutar amai da gudawa ta kwalara bayan da mutum 10 suka hallaka ta sanadin cutar da ta dade tana kisa a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Borno ta Arewa maso Gabashin Najeriya, Ali Modu Sheriff ya yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban Najeriya, Cif Olusegun Obansajo...
Jami'an sojojin Operation Hadin Kai sun tarfa tawagar 'yan ta'addan da ake zargin 'yan Boko Haram a karamar hukumar Jere ta jihar Borno, an kashe shida yayi
A hare-hare kusan 200 da aka kai jihar Benue, akalla mutane 5000 ne suka rasa rayukansu ta sanadiyyar barnar tsageru cikin shekaru 11, Daily Trust ta ruwaito.
Biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya, ambaliyar ruwa ta karya gadar Maliki da ke Zaria a jihar Kaduna, mutum daya ya rasu yayin da ruwa ya wanke gonaki.
Mutum biyar; maza hudu da wata matar aure sun nuste a garin tserewa harin 'yan bindiga a kauyen Chakumi a unguwar Gurdi ta Abaji a Abuja; babban birnin Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba zai iya tilastawa shugaban PDP Iyioricha Ayu ya ajiye mukaminsa na shugabancin.
Salisu Ibrahim
Samu kari