Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Jigon jam'iyyar PDP Phrank Shaibu ya caccaki dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, a kokarinsa na tallata dan takararsu na jam'iyya PDP
An samu tashin-tashina a birnin tarayya Abuja daga 'yan kwangilar da suka samar magani da kayayyakin yaki da Korona ga hukumar babban birnin tarayya (FCTA).
Shugabancin kungiyar kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Legas ta bayyana goyon bayanta ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Lucky Irabor, shugaban hafson tsaro a Najeriya ya ce babu jihar da gwamnati ta ba ikon mallakar makamai masu sarrafa kansu musamman ga 'yan banga a jihohin.
Wata babbar yarinya 'yar Najeriya ta hau jirgi daga birnin Landan zuwa Najeriya jim kadan bayan da ASUU ta janye yajin aiki a kasar nan da aka jima ana yi.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya bayyana cewa, gwamnatin tarayya kadai ba ta da karfin iya rike jami'o'in kasar, Channels Tv ta ruwaito a yau.
Jami'an 'yan sanda a jihar Adamawa sun kama wasu mutum biyu dauke da kokon kan dan adam da wasu kasusuwan da suka sato daga wani kabari a kasar Kamaru. inji su.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya sake daga adadin nade-naden hadimansa a fannin siyasa daga 28,000 zuwa 50,000, The Nation ta ruwaito da yammacin Alhamis.
Rundunar 'yan sanda a babban birnin tarayya Abuja ta dura kan wani gungun 'yan ta'addan da ake zargin su suka yi fashi a wani shagon magani dake yankin Maitama.
Salisu Ibrahim
Samu kari