Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Jam'iyyar ADC ta sanar da korar dan takararta na shugaban kasa Dumebi Kachikwu da abokin takararsa, Ahmed Rufai a hukumanci yayin da ake ci gaba da shirin zabe.
Bidiyon wata budurwa 'yar Najeriya da ta yiwa kaninta rajistar makaranta a jami'ar Cotonou ya yadu a intanet, jama'a da dama sun tofa albarkacin bakinsu a kai.
A ranar Laraba12 ga watan Oktoba ne wasu mambobin APC akalla 2000 suka sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP ta dawa a jihar Yobe dake Arewa maso Gabashin Najeriya.
'Yan soshiyal midiya sun yi martani ga bidiyon wani mutumin da aka gani a banki dauke da jakar 'Ghana Must Go' rataye a kafadarsa, lamarin da ya ba mutane mamak
Wani bidiyon magidanci dan Najeriya dake masifa kan yadda matarsa ke sanyawa dansu kunzugun yara ya jawo cece-kuce a shafukan intanet musamman ma a TikTok.
A ranar Talata, 11 ga watan Oktoba ne shugaba Buhari na Najeriya ya ba da lambobin yabo na kasa ga wasu fitattu kuma amintattun 'yan Najeriya, da 'yan waje.
Ganawar tawaga uku ta jam'iyyar APC da ta hada kwamitin ayyukanta na kasa (NWC) da tawagar gangamin kamfen na 'yan takarar gwamnoni da shugaban kasa sun taru.
Wani mutum mai shekaru 56 ya bayyana irin wahalar da yake sha na kula da yara bakwai da matarsa ta bar masa bayan da ta tare da kaninsa wanda ya san matarsa.
Wata tsaleliyar budurwa 'yar Najeriya mai shekaru 28, Amelia Pounds ta riga mu gidan gaskiya yayin da yi mata aikin gyaran jiki a kasar India dake nahiyar Asia.
Salisu Ibrahim
Samu kari