Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Babban bankin Najeriya ya yi magana kan matsayar kan yadda ake shirin kawo sauyin kudi da kuma sauya fasalin kudin kasar. An ce babu batun cire Ajami a kudi.
An samu wani lamari mai ban mamaki da ya faru, inda wani yaro ya tashi daga mutuwa bayan da aka ce ya mutu a asibiti. Wani fasto ne ya bayyana hakan a Benin.
Wata mata mai nakasa ta ba da mamaki yayin da aka ga tana dukkan ayyukan gida da ya kamata mutum ya yi kafafunta. An bidiyon lokacin da take yanka kubewarta.
Wani dalibi ya yanki jiki ya fadi matacce, lamarin da ya jefa jama'a cikin tashin hankali. An tabbatar da mutuwa dalibin dan aji daya a jami'ar Legas a Kudu.
An daure wani fasto bisa zargin ya ci kudin wata mata da ta amince masa su yi kasuwa tare a raba riba. Bayan karbar kudi, fasto ya cika wandonsa da iska kawai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa game da yajin aikin da ake yi a kasar nan. Ya ce ya kamata kungiyoyi su daina tafiya yaji aiki kwata-kwata.
Hukumar hana cin hanci da rashawa a Najeriya ta ce, adadin gwamnonin da take zargic suna boye da kudaden tsaba Najeriya ya karu, suna ci gaba da bincike akai.
Rahoton da muke samo ya bayyana mana cewa, wasu jiga-jigan APC da mambobi sun mamaye ko ina yayin da suke jiran isowar Bola Ahmad Tinubu wani taro a jihar Imo.
Gwamnan PDP ya bayyana goyon bayansa ga dan takarar shugaban kas ana jam'iyyar Labour, Peter Obi yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana dashi kan sulhu a PDP.
Salisu Ibrahim
Samu kari