Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da mahakar man fetur ta farko da aka gina a Najeriya. Tuni dai aka fara aikin hako man, an kuma cire samfurinsa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya ce ba zai yi Allah wadai da kungiyar ta'addanci ta ESN ba saboda bai san abin da suke aikatawa ba.
Gwamna Ganduje ya kalubalanci dann takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Kwankwaso da ya gwada yin taron gangami don nuna karbuwarsa a jihar idan zai iya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya ce zai zamawa 'yan Najeriya sabon Abubakar Tafawa Balewa idan aka zabe shi ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa.
Gwamnan PDP ya bayyana goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso. Ya ce zai masa kamfen idan yazo gangami jiharsa Ribas.
Jigon jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga abin da jam'iyyar ta shirya yi idan ta gaji gwamnatin APC. PDP ta yi kuskure, amma Atiku zai gyara idan ya gaj Buhari.
Tsohon sanata a Najeriya ya bayyana yadda kasar nan ta kasance ba ta addini ba yayin da ake fuskantar zaben 2023 mai zuwa. Ya ce Najeriya babu ruwata da addini.
Yayin da a Najeriya muke siyan tsintsiya araha, turawa fa suna shan wahalan neman irin wannan tsintsiya. Akalla ana siyar da tsintsiya guda daya a farashin 11K.
Wata mata ta ba da mamaki yayin da ta dauko mota sukutun da guda ta ba mijinta kyauta. Wannan lamari ya jawo cece-kuce a shafin sada zumunta a mako n jiya.
Salisu Ibrahim
Samu kari