Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Babban bankin CBN ya bayyana adadin kudaden da aka dawo dasu bankuna a kasar nan tun bayan sanar da sake fasalin Naira. Shugaba Buhari ya kaddama da sabon kudi.
Dan majalisa kuma mamban PDP ya ba 'yan Najeriya shawarin yiwuwar zaban Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Ya ce tabbas Tinubu ba zai ba 'yan kasar nan kunya ba.
'Yan ta'addan ISWAP sun farmaki sansanin soji a Borno, sun hallaka sojoji 9 tare da wasu mutane mazauna gari a jihar. Rahoton da muka samo ya bayyana lamarin.
Jam'iyyar APC ta bayyana jin dadinta ga yadda rikicin cikin gida a jam'iyyar PDP ke kara kamari yayin da ake tunkrara zaben 2023 mai zuwa nan da bai ga mai rai.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da koran dan takarar gwamnan PDP a zaben 2023 mai zuwa. A baya babban kotun tarayya ta soke zaben fidda gwanin PDP yanzu ma haka.
Wata kungiyar goyon bayan PDP a jihar Sokoto ta sauya sheka zuwa APC a makon nan. Wannan na zuwa ne cikin wata sanarwa da aka ba manema labarai a jiha ta Arewa.
Wani minista daga cikin jiga-jigan da ke zagaye da Buhari ya bayyana kadan daga alheran da yake gani tattare da mulkin Buhari. Ya ce Buhari ya kawo sauyi tsaro.
Wata matashiya 'yar Najeriya ta ba da mamaki yayin da ta bayyana kadan daga abin da take ji a ranta game da abokiyar zama a gidan aure musamman kan kishiya.
An sake titsiye tsohon gwamnan Kaduna da wnai minista a gaban kotu bisa zarginsu da aikata rashawa. An gurfanar dasu a baya, amma aka ba da belinsu a jihar.
Salisu Ibrahim
Samu kari