Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani matashi dan Arewa ya jawowa kansa matsala bayan da aka kama shi bisa laifin zargin uwar gidan shugaban kasa a kafar Twitter tun a tsakiyar shekaran nan.
Wata kyanwa mai shekaru 27 a duniya ta shiga kundin tarihin Guinness saboda jmawar da ta yi a duniya. An bayyana adadin hannayen da ta zauna a wurinsu duka.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta bayyana jerin kayayyaki da aka haramta fitar da su daga Najeriya zuwa wasu kasashen na ketare saboda wasu dalilai na kasa.
Mai amfani da shafin sada zumunta, Thapz ya tambayi mata a Twitter su bayyana abubuwan da ba sa so a jikin namiji, lamarin da ya jawo martani da maganganu masu.
Wani dan Najeriya ya shajja'a jama da dama a kafar TikTok yayin da cikin alfahari ya nuna kudin da ya tara a asusu da suka kai N5,000,000 kamar wasa kamar gaske
Akwai yiuwar kungiyar malaman jami'a ta koma yajin aikin da take yi saboda rashin samun abin da take son daga gwamnatin Najeriya a kwanakin da suka gabata.
Wani rahoto ya warware batun da ke cewa, an kame da ga dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi bisa laifin damfara. Mun warware muku batun duka.
Labari ya iso mu cewa, an gudanar da zaben kananan hukumomi, amma jam'iyyar PDP ta tafi kotu, ta sa an soke zaben kamar yadda rahotoanni suka bayyana a yau.
A wani labari mara dadi, wasu 'yan bindiga sun hallaka mazauna kauye, inda suka jikkata da dama. Rahoton da muka samo ya ce, tsagerun sun sace kayan abinci.
Salisu Ibrahim
Samu kari