Muhammad Malumfashi
20437 articles published since 15 Yun 2016
20437 articles published since 15 Yun 2016
Za a ji IPOB ta gargadi Rabiu Musa Kwankwaso kan batun Peter Obi. IPOB ta fadawa Kwankwaso cewa babu ruwanta da batun mulki, burinta kafa kasar Biyafara kawai.
Za a ji labari an kai karar Bola Tinubu a wani kotun Abuja, ana neman hana shi canza Abokin takarar wucin gadin da ya ba hukumar INEC sunansa domin zaben 2023.
Peter Obi ya sharara karya game da kwangilar Siemens. Hadimin shugaba Muhammadu Buhari ya zargi ‘dan takaran shugaban kasa da yi wa mutane karya kwanan nan.
Matuka Keke Napep sun fadawa Bola Tinubu a takarda cewa babu wanda ya kamata ya dauka irin Buba Marwa, an nemi ayi na’am da takarar Tinubu-Marwa a zaben 2023.
Mu na da labari ‘Yan ta’addan da suka tare jirgin Abuja su na barazanar yanka wadanda suka dauke. Malam Tukur Mamu ya tabbatar da ingancin labarin da yake yawo.
Babu maganar hadewar Rabiu Kwankwaso da Peter Obi a 2023. Doyin Okupe ya tabbatar da cewa hadewar LP-NNPP ta wargaje tun kwanaki saboda wasu manyan dalilai.
Ana zargin ‘yan bindiga sun nemi su aukawa babban gidan gyaran halin nan na Kuje a Abuja. Mutane sun shiga dar-dar bayan jin fashewar ‘bam’ a kewayen yankin.
A gaban idanun mutane ‘yan bindiga su ka kai hari ga tawagar shugaban Najeriya. Wani mutumi ya bada labarin yadda suka arce zuwa cikin daji domin su tsira.
Za a ji Hon. Hammantukur Yettusuri shi ne ke wakiltar yankin Atiku Abubakar kuma shugaban masu rinjaye a majalisa dokoki, dazu ya bada sanarwar cewa ya bi NNPP.
Muhammad Malumfashi
Samu kari