Muhammad Malumfashi
20389 articles published since 15 Yun 2016
20389 articles published since 15 Yun 2016
Mutanen da zuwa yanzu ba a san adadinsu ba, sun fada hannun masu garkuwa da mutane a hanyar nan ta Legas zuwa Ibadan. Wannan lamarin ya auku ne ba da dadewa ba.
Abdulrasheed Bawa ya fadawa 'Yan majalisar dattawa cewa EFCC tayi shari’a da mutane 2, 847 zuwa yanzu a shekarar nan, kuma Alkali ya zartar masu da hukunci
Buba Galadima yace akwai shirin da ake yi da nufin a hana BVAS aiki a zaben 2023. 'Dan siyasar yace Sanata Kabiru Gaya ya kama kan shi da ya shiga talabijin.
Tun da Gwamnan babban banki na CBN ya bada sanarwar zai buga sababbin kudin Naira, za a ji yadda tattalin arziki zai motsa a sanadiyyar wannan danyen mataki.
Wasu dalibai sun ce Bola Tinubu da Kashim Shettima za a zaba. Amma an ji Kungiyar daliban kasar tace sai ta duba manufofin masu neman mulki, sannan tayi zabe.
An samu karin kasashe da suka ce akwai yiwuwar a kai hare-hare a Najeriya. Jihohin da aka ce ayi hattara da su sun hada da Filato, Neja, Kogi, Abia da Delta.
Sanata Chimaroke Nnamani yace a sahun Gwamnonin da aka yi a 1999, babu irin Bola Tinubu. ‘Dan siyasar ya saba yabon ‘dan takaran na APC ko da kuwa yana PDP ne.
Za a ji labari Fitaccen Mawakin nan Haifaffen Atlanta a Kasar Amurka, Kanye West ya rasa dukiyar da ta kusa kai Naira Tiriliyan 1 a Najeriya saboda kalamansa.
Za a ji cewa Mazi Nnamdi Kanu yana ganin tsare shi da ake yi alhali kotu tace a fito da shi, ya sabawa kundin tsarin mulki na 1999 da aka yi wa garambawul.
Muhammad Malumfashi
Samu kari