Muhammad Malumfashi
20016 articles published since 15 Yun 2016
20016 articles published since 15 Yun 2016
Saura kiris Atiku Abubakar ya manta da sunan Jam’iyyarsa. Za a ji cewa da aka je kamfe a garin Jos, Atiku ya yi irin subul da bakan da Bola Tinubu ya yi kwanaki
Mai magana da yawun bakin shugaban kasa ya ce Naira Tiriliyan 89 da Gudaji Kazaure yake cewa sun bace a CBN karya ne, Garba Shehu yace haka aka yi tun a 2016.
A jiya NNPCL ya yarda ‘Yan kungiyar IPMAN su karbi litar mai a manyan tashoshi N148. Rahoton nan ya nuna wannan mataki za isa fetur ya yi araha a gidajen mai.
Sanatoci su na so jami'an ma'aikatar tattalin arziki da kasafin su bada bayanin wasu kudi, amma ana masu wasa da hankali, za su ‘yan sanda a cikin maganar.
Sanatan na Kudancin jihar Kaduna ya ba Gwamnatin Muhammadu Buhari 50-60%, yana ganin matsalar tana ga na kusa da shi, Sanatan ya yi bayani a kan El-Rufai da APC
Bode George ya ce babu hujjar da ke nuna ‘Dan takaran APC, Tinubu daga Legas ya fito, sannan ya nuna idan ba a canza shugaban PDP ba, ba zai zabe ta a 2023 ba.
A cikin daren yau, mai neman mulkin Najeriya a inuwar APGA, Farfesa Peter Umeadi ya kai ziyara zuwa gidan 'dan takaran jam'iyyar NNPP Rabiu Musa Kwankwaso.
Samun man fetur a kan farashi mai rahusa sai mai dace a halin yanzu. Har zuwa yau, sai an bi dogon layi kafin a iya samun fetur a farashin Gwamnati a jihohi.
Kwamishinan Hukumar INEC, Mallam Mohammed Haruna yace wasu suna sayen katin PBC. A rahoton za a ji USAID, IFES suna goyon bayan aikin NESSACTION a Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari