Muhammad Malumfashi
20008 articles published since 15 Yun 2016
20008 articles published since 15 Yun 2016
An kashe matar aure a Amoso Eddah tana dauke da tsohon juna-biyu. Mai ba Gwamnan Ebonyi shawara ya ce ‘dan takaran Jam’iyyar APC da mutanensa suka yi aika-aikar
Wani fitaccen boka da ake yi wa lakabi da Ejiogbe a garin Ikere-Ekiti a Jihar Ekiti ya mutu a ranar Litinin da ta gabata lokacin yana fasikanci da matar malami.
Da alamu dai Kudi ya jawo Gwamnatin Kasar Saudiyya ta halattawa Cristiano Ronaldo zaman daduro tare da Georgina Rodriguez wanda suka suna tare, amma babu aure.
Volkswagen Golf da ta dauko mutane daga wajen kamfen APC ta aukawa tankar mai, nan take aka mutu. Sanata Kabiru Gaya yana cikin wadanda aka yi sallar gawa da su
Mai magana da bakin kwamitin yakin neman zaben Atiku-Okowa, Daniel Bwala ya ce Gwamnonin Arewa 11, sannan Sanatoci 35 zuwa 37 su na yi wa Atiku Abubakar aiki.
Rabiu Musa Kwankwaso wanda shi ne Dan takaran shugaban kasar na NNPP a 2023, ya busawa jam’iyya mai kayan marmari rai da ya je jihar Anambra a cikin makon nan.
Da ya je jihar Edo domin ya yi kamfe, Asiwaju Bola Tinubu ya samu lokaci ya yi raddi a kan mubaya’ar da Olusegun Obasanjo ya yi wa 'dan takaran LP, Peter Obi.
An tube Bello Kirfi daga matsayin Waziri a Fadar Masarautar Bauchi, za a nada Alhaji Muhammad Uba Kari. Za a ji asalin abin da ya faru har abin ya kai ga haka.
Na farko a jerin ‘yan wasan da suka zarce kowa a samun albashi a 2023 shi ne ‘dan wasan kwallon kafan nan Cristiano Ronaldo wanda kungiyar Al Nassr ta dauke shi
Muhammad Malumfashi
Samu kari