Muhammad Malumfashi
19969 articles published since 15 Yun 2016
19969 articles published since 15 Yun 2016
Hira da wani ‘dan siyasa da aka yi a talabijin ya jawo tsohon Ministan tarayya kuma tsohon Gwamnan na jihar Ekiti yana kara a kotu, ya bukaci ya biya shi N500m.
A dalilin rikicin PDP, za a ji labari ‘ya ‘yan jam’iyyar hamayyar a Kebbi ba su je tarbar 'dan takaransu ko su halarci gangamin Atiku Abubakar/Ifeanyi Okowa ba.
Babu adalci wajen yadda Shugaba Muhammadu Buhari yake nada mukamai a Gwamnatinsa. Olusegun Obasanjo ne ya fadi haka yana sukar Gwamnatin Buhari a wani taro.
Bankin CBN ya kara wa’adin kashe tsofaffin N200, N500 da N1000. Gwamnan Babban bankin Najeriya na CBN ya sanar da tsawaita wa’adin amfani da tsofaffin kudi yau
Ana yaɗa labarun ƙarya akan Asiwaju Bola Tinubu. Hadiminsa ya karyata labaran da ake yadawa a kan cafke motocin kudi daga gidan shi a kan hanyar zuwansu banki.
Irinsu International Press Centre; Institute for Media and Society; da Partners for Electoral Reform sun yi bincike a kan magudin da za ayi a zabe mai zuwa.
Kakakin New Nigeria People’s Party (NNPP) ya zargi INEC da kin bin hukuncin kotu, Dr. Agbo Major ya ce hukumar tayi watsi da doka wajen canza wasu yan takaranta
Rabiu Kwankwaso ya ce masu kuɗi su ajiye kudinsu, idan ya samu nasarar zama shugaban kasa zai bai wa kowa damar canja kuɗinsa ba tare da kwabonsa ya yi ciwo ba.
Muhammadu Buhari ya ziyarci fadar Sarkin Daura a ranar Juma'a, a nan aka ji yana cewa ce gudun ayi masa auren wuri, shiyasa ya shiga aikin sojan kasa a Najeriya
Muhammad Malumfashi
Samu kari