Muhammad Malumfashi
20085 articles published since 15 Yun 2016
20085 articles published since 15 Yun 2016
Da aka yi masa tambaya ganin yadda aka karkata wajen mining, Mansur Ibrahim Yelwa ya yi bayani mai gamsarwa a kan abin da ya shafi hukuncin Mining a musulunci
An yiwa Sheikh Dr Jamilu Zarewa tambaya akan Hukuncin Mining. Sheikh yayi wasu tambayoyi guda bakwai, yace sai ya samu amsar su zai yi bayanin matsayar musulunci.
Za a ji yadda Hadimin Abba Kabir Yusuf ya yi hasashen dawowar Sanusi a 2023. Dama can ana tunanin idan Kwankwasiyya ta karbi mulki, abubuwa za su canza a Kano.
A shafin Facebook, Tsohon ‘dan takaran gwamna ya yi ruwan kalamai kan sarautar Kano da Muhammadu Sanusi II, ya ce manyan yan siyasar Kano yawanci yayan Sarauta ne.
Atiku Abubakar ya ce an yi masa alkawarin samun takara, a karshe ya sa ya ji kunya a NNPP, ya bata lokaci a banza bayan alakar da ke tsakaninsa da Rabiu Kwankwaso.
Atiku Abubakar Isah bai ganin Yahaya Bello zai iya karbar shugabancin APC a wajen Abdullahi Ganduje. Duk da kalaman nasa, bai jin tsoron komai domin haka abin yake.
‘Dan kwangila ya tona yadda ya ba da cin hancin $600, 00 a lokacin Godwin Emefiele. Victor Onyejiuwa ya kashe $600, 000 (kusan N300m) kafin hakkokinsa su fito a CBN.
Tun kafin a fara batun 2027, ana bakar adawa tsakanin Kwankwasiyya da mutanen Gandujiyya. A Kaduna, ana shuka irin rigima tsakanin Nasir El-Rufai da Uba Sani.
A yau kuma an ji gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. ta kwallafa rai a kan dukiyar 'yan fansho. Mutane sun ce babu hikima a taba kudin jama'a da sunan yin ayyuka.
Muhammad Malumfashi
Samu kari