Muhammad Malumfashi
21480 articles published since 15 Yun 2016
21480 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji yadda wasu bayin Allah guda 12 su ka rasa rayukansu a wani mummunan hadari da ya hada da babbar mota a Garun Mallam da ke Kano.
A labarin nan, za a ni cewa rundunar 'yan sandan Kano ta sanya wasu matakai da za su taimaka wajen tabbatar da zaben jihar a cikin kwanciyar hankali.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Uba Sani ta jihar Kaduna ta karya jjam'iyyun adawa da ke cewa ta shirya 'yan daba domin tarwatsa zaben ranar Asabar.
Charly Boy ya ce duk dan siyasar da ya murde zaben 2027 zai fuskanci mummunar sakamako ciki har da mutuwa, inda ya nemi 'yan Najeriya su saya gwamnati a 2027.
Hukumar NCAA ta tabbatar da cewa fasinjoji 58 ba su samu damar shiga jirgin Birtish Airways da ya tashi daga Abuja zuwa Landan ba saboda matsalar kofa.
A labarin nan, za a ji cewa sabuwar rigima ta kunno kai cikin jam'iyyar APC reshen jihar Neja yayin da Shugaban karamar hukuma ya kai Gwamna Umaru Bago kotu.
Tsohuwar mataimakiyar Muhammadu Buhari ta soki yadda ake bai wa masu laifi mukamai a jam’iyyar, tana kiran halin rashin kunya da mutunta masu laifi.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya nanata cewa gwamnatinsa ba ba zai taba yin sulhu ’yan bindiga ba tare da alkawarin gyara hanyoyi da inganta tsaro a jihar.
Rahotanni daga rundunar sojin Najeriya sun nuna cewa an samu wata fashewa a dakin ajiya da je Barikin Ilese a jihar Ogun amma babu wanda ya rasa ransa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari