Muhammad Malumfashi
21480 articles published since 15 Yun 2016
21480 articles published since 15 Yun 2016
Jam'iyyar PDP ta yi martani kan sharadin da Nyesom Wike ya kafa kafin a samu zaman lafiya a cikinta. Ta ce babu wanda ya isa ya yi mata irin hakan.
An ta da jijiyoyin wuya bayan wata kotun Kanada ta yanke wani hukunci kan manyan jam'iyyu biyu a Najeriya da suka hada da APC mai mulki da jam'iyyar PDP.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya sanar da sabon shirin da zai horar da matasa miliyan 20 daga nan zuwa 2030, za su kware a fannoni daban-daban.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya musanta cewa yana da wnai dan takara da yake goyon bayan don ya gaje shi a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi wasu tone-tone kan dalilin faduwarsa a 2015 inda ya ce ya yi tunanin soke zaben saboda matsalolin na’urar tantancewa.
Iyalai sun tabbatar da mutuwar tsohon sakataren PDP na kasa kuma mamba a Majalisar Amintattu, BoT, Sir Rex Onyeabo, ya cika yana da shekara 80 a duniya. PDP
Yan bindiga sun tashi hankulan jama'ar wani yanki a jihar Kwara bayan miyagun sun kai wani hari a gidan Sarki inda suka sace ƴaƴansa guda uku yayin farmakin.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta yi magana kan rahotannin da ke cewa tantirin dan bindiga, Bello Turji, ya mika wuya. DHQ ta ce ana ci gaba da farautarsa.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmes Tinubu ta ba sababbin jami'o'i 9 lasisin fara aiki a Kadun, Legas da wasu jihohi 7a Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari