Muhammad Malumfashi
21419 articles published since 15 Yun 2016
21419 articles published since 15 Yun 2016
Sabon Ministan Tsaro, Christopher Musa ya sha alwashn kawo karshen zubar da jinin yan Najeriya, yana mai alƙawarin aiki da cikin adalci da kulawa.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna wasu kauyuka a jihar Zamfara sun bayyana halin da suka shiga bayan ƴan ta'adda sun ɗora masu harajin girbi a bana.
Gwamna Zulum ya bayyana cewa Borno ta kashe N100bn kan tsaro a 2025, tare da alkawarin gina makarantu, hanyoyi da cibiyoyi domin bunkasa Askira/Uba.
Iyalan marigayi babban malamin darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun nada babban yayansu, Sayyid Ibrahim a matsayin Khalifan mahaifinsu.
Wata mata mai juna biyu, Aisha Najamu ta rasaranta saboda ma'aikacin asibiti ya ki yarda a tura masa kudin sanya iskar numfashi ta asusun banki a jihar Katsina.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya karyata rade-radin kama shi a Faransa, yana mai cewa duk ƙagaggun labarai ne da nufin neman karkatar da hankalinsa daga aikinsa.
'Yan sanda sun samu nasarar cafke wasu mutane uku da ake zargi suna daukar nauyin ayyukan ta'addanci a jihar Sokoto. An kuma kama manyan barayin babura.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Jihar Gombe ta samu bankado wasu ma'aikatan bogi 500 da ke jawo mata asarar biliyoyin Naira, an inganta aiki da kuɗin.
Sanata Adams Oshimhole ya ba da labarin yadda aka yi amfani da cibiyoyin kudi irinsu Opay lokacin da yan damfara suka masa kutse a asusun bankinsa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari