Tuna baya: Hotuna daga bikin fitaccen mawaki Fela lokacin da auri 27 lokaci daya
Fitaccen mawakin Afrika kuma dan gwagwarmayar neman 'yanci, dan kabilar Yoruba, Fela Anikulapo Kuti, ya auri mata 27 lokaci guda a ranar 2 ga watan Agusta, 1997, kamar yadda rahotanni suka tabbatar.
Rahotanni sun bayyana cewar mawakin ya nemi duk macen dake son aurensa ta rubuta sunanta a wani littafinsa, kuma nan take mata 27 suka rangada sunayen su.
Fela ya auri dukkan matan 27, duk da cewar wasu daga cikinsu basu samu yardar iyayensu ba.
Bikin ya samu halartar mawaka, abokai, 'yan uwa da masoyan mawakin. Fela ya fita da matan ya zuwa kasar Ghana bayan daurin auren.
Ga jerin sunayen wasu daga cikin matan da Fela ya aura:
1. Fehintola Kayode
2. Damiregba
3. Keuwe Oghomienor
4. Folake Oladeinde
5. Ronke Edason
7. Laide
8. Emaruagheru Osawe
9. Ihase
10. Shade Shodeinde
11. Tejumade Adebiyi
12. Omolola Osaeti
13. Suru Eriomola
14. Tokunbo Akran
15. Ronke
KARANTA WANNAN: Hukumar kididdiga ta fitar da sabon alkaluman adadin 'yan Najeriya dake kwana da yunwa
16. Adejanwo
17. Lamiley
18. Funmilayo
19. Adunni
20. Remilekun
21. Kikelomo
22. Lara
23. Bose.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng